搜索优化
Rewards
English
搜索
Copilot
图片
视频
地图
资讯
购物
更多
航班
旅游
酒店
房地产
笔记本
Top stories
Sports
U.S.
Local
World
Science
Technology
Entertainment
Business
More
Politics
过去 30 天
时间不限
过去 1 小时
过去 24 小时
过去 7 天
按相关度排序
按时间排序
voahausa
1 小时
Mataimakin Shugaban Hezbollah Ya Shaidawa Isra'ila Cewa Tsagaita Wuta Ce Kawai Mafita
A faifan bidiyon da aka nada wanda kuma aka yada a shafukan sada zumunta, ya nuna Qassem yana zaune akan karamin tebur mai ...
voahausa
3 小时
An Kaddamar Da Jigilar Jiragen Kasa Ta Red Line A Legas
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...
voahausa
5 小时
Hauhawar Farashin Kayayyaki Ya Karu Zuwa Kaso 32.70% A Watan Satumba - NBS
An samu karin kaso 0.55 cikin 100 daga hauhawar kaso 32.15 cikin 100 da aka gani a watan Agustan daya gabace shi.
voahausa
16 小时
Yara Mata Miliyan 370 Ke Fuskantar Cin Zarafi Da Fyade A Duniya – UNICEF
Wani rahoto da asusun na UNICEF ya fitar, ya bayyana cewa 1 daga cikin kowadanne yara mata 8 a duniya suna fuskantar hadarin ...
voahausa
19 小时
Tsayawar Babbar Tashar Wutar Lantarki Ta Najeriya Ya Jefa Daukacin Kasar Cikin Duhu
Ezeh ya ce "lamarin ya shafi duk tashoshin TCN a fadin kasar, saboda haka babu wadatar wuta da za'a baiwa abokan hulda." ...
voahausa
1 天
Tawagar Super Eagles Ta Dawo Najeriya Bayan Takaddamar Libya
Bayan nasarar da Najeriya ta samo a kan Libya a Juma’ar data gabata, an tsara cewa zasu sake karawa a birnin Benghazin Libya ...
voahausa
1 天
Majalisar Dokokin Najeriya Na Nazarin Kudirin Kara Harajin VAT Daga 7.5% Zuwa 10%
A kudirin da ya fito daga bangaren zartarwa, majalisar na neman a kara harajin zuwa kaso 10 cikin 100 a shekarar 2025.
voahausa
1 天
SHARHIN AMURKA: Inganta Ikon Furacin Mutane Da Kuma Tona Asirin Magudi Kan Ka’ida
Amurka ta shafe fiye da shekaru goma tana yakin neman bayanai da ba a bayyana ba tare da gwamnatocin kama-karya, in ji James ...
voahausa
1 天
An Yi Taron Dabbaka Kyawawan Dabi'un Al'umar Fulani A Najeriya
Jagororin Al'ummomin Fulani a Najeriya na kara matsa kai mi wajen ganin cewa jama'arsu sun karkata wajen nuna kyawawan dabi'u ...
voahausa
3 天
A DAWO LAFIYA: Matsalar Hanyoyin Mota Mararsa Kyau A Jihar Nejan Najeriya Na Ci Gaba Da ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
voahausa
1 天
Yadda Aka Kona Dubban Jabun Magunguna, Ababen Sanya Maye A Nijar
Wannan wani yunkuri ne da ke hangen kariya daga illolin irin wadannan magunguna da suka mamaye kasuwannin kasar ba a kan ...
voahausa
3 天
ZAUREN VOA: Shawarwari Tare Da Yin Kira Ga Gwamnati Wajen Samar Da Wa Matasa Aikin Yi ...
Oktoba 12, 2024 ...
一些您可能无法访问的结果已被隐去。
显示无法访问的结果
反馈